iqna

IQNA

halin yanzu
Ofishin Kididdiga na Biritaniya ya fitar da sakamakon kidaya na baya-bayan nan da matsayin mabiya addinai daban-daban a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488265    Ranar Watsawa : 2022/12/01

Jikan Mandela:
Tehran (IQNA) Jikan Nelson Mandela, marigayi shugaban kasar Afirka ta Kudu, kuma jagoran gwagwarmayar yaki da tsarin wariyar launin fata a wannan kasa, ya soki yadda ake musgunawa musulmi a Indiya tare da daukar matakin a matsayin barazana ga sake fasalin mulkin wariyar launin fata.
Lambar Labari: 3487620    Ranar Watsawa : 2022/08/01

Tehran (IQNA) Sheikh Badr bin Nader al-Mashari, malamin Salafiyya na kasar Saudiyya, yayin da yake ishara da irin wahalhalun da Imam Hussain (a.s.) ya sha a ranar Ashura yana cewa: An kashe dukkan iyalan gidan manzon Allah a wannan yakin. Dubban mayaƙa ne suka yi yaƙi da wasu zakoki kaɗan. Mugun Ibn Sinan ya fara yanka Hussaini ya yanke kan Annabi. Shin suna yi wa jikan Manzon Allah (SAW) haka? Shin suna yin haka ne da basil din Annabi mai kamshin sama? Ya idanu, bari a yi ruwan sama, ya ke zuciya, ki ji zafi.
Lambar Labari: 3487618    Ranar Watsawa : 2022/07/31

Tehran (IQNA) Majalisar kur'ani mai tsarki ta birnin Sharjah na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, a halin yanzu tana baje kolin kur'ani mai girma da ba kasafai ake rubutawa a jikin ganyen dabino ba.
Lambar Labari: 3487576    Ranar Watsawa : 2022/07/21

Tehran (IQNA) an tarjama wasu wasu daga cikin hudubobin littafin Nahjul Balagha na Imam Ali (AS) a cikin harshen Swahili.
Lambar Labari: 3486280    Ranar Watsawa : 2021/09/07

Tehran (IQNA) firayi ministan Isra’ila Naftali Bennett ba zai halarci zaman da shugabannin Masar, Falestine da sarkin Jordan za su gudanar a Masar ba.
Lambar Labari: 3486262    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Tehran (IQNA) wani matashi dan kasar Masar mai shekaru 19 da haihuwa wanda Allah ya ba shi basira da fasaha ta rubutun larabci ya samu izinin rubutun littafin kur’ani.
Lambar Labari: 3485646    Ranar Watsawa : 2021/02/13

Tehran (IQNA) hadaddiyar daular larabawa ta soke dokar haramta alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485132    Ranar Watsawa : 2020/08/29

Tehran (IQNA) an gudanar da wani taron karawa juna sani kan tarjamar larabci zuwa a Najeriya tare da halartar masana da kuma malaman jami’ioi.
Lambar Labari: 3484990    Ranar Watsawa : 2020/07/16

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin kasar Burtaniya sun bukaci Boris Johnson da ya nemi afuwa daga musulmin Bosnia kan furucin da ya yi dangane da kisan da aka yi musu a Srebrenica.
Lambar Labari: 3484973    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) fiye da musulmi dubu 20 ne suka gudanar da sallar Juma’a a masallacin Aqsa a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3484932    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Tehran (IQNA) kafofin yada labaran Saudiyya sun bayar da rahotanni kan halin dake ciki a kasar dangane da batun corona.
Lambar Labari: 3484681    Ranar Watsawa : 2020/04/05

Bangaren kasa da kasa, an gayyaci kasashe fiye da 100 domin halaratr gasar karatu da harder kur’ani a Masar.
Lambar Labari: 3484221    Ranar Watsawa : 2019/11/04

Wasu hare-hare da jiragen yakin gwamnatin Saudiyya suka kaddamar a Yemen ya yi sanadiyyar mutuwar fararen hula 5.
Lambar Labari: 3484080    Ranar Watsawa : 2019/09/23

Bangaren kasa da kasa, manyan jam’iyyu guda biyu Likud da kuma Blue and White suna kusa da juna a zaben Isara'ila.
Lambar Labari: 3484065    Ranar Watsawa : 2019/09/19

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Iraki sun sanar da cewa an kammala daukar dukkanin matakan da suka kamata ta fuskar tsaro domin tarukan Arbaeen da za a gudanar a kasar..
Lambar Labari: 3483053    Ranar Watsawa : 2018/10/18

Bangaren kasa da kasa, wakilin gwamnatin kasar Syria majalisar dinkin duniya ya jaddada cewa za su ‘yantar da lardin Idlib.
Lambar Labari: 3482974    Ranar Watsawa : 2018/09/11

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Khalid Aljundi ya bayyana cewa daya daga cikin matsalolin da ake fuskanta a halin yanzu a kasar Masar ita ce karancin mata makaranta kur'ani.
Lambar Labari: 3482330    Ranar Watsawa : 2018/01/24